✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda ’yan Najeriya suka karbi karin wa’adin tsoffin kudade

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Babban Bankin Najeriya CBN ya saurari korafe-korafen jama’a kan wa’adin daina amfani da tsoffin takardun Naira 1000, 500…

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Babban Bankin Najeriya CBN ya saurari korafe-korafen jama’a kan wa’adin daina amfani da tsoffin takardun Naira 1000, 500 da Naira 200 daga ranar 31 ga watan Janairu, inda a yanzu za a daina karbar kudaden daga ranar 10 ga watan Fabarairu. 

Shin ko ta wadanne bangarori wannan matakin na CBN zai shafi tattalin arziki? 

Shirin Najeriya A Yau ya ji ta bakin wadansu ’yan kasuwa, ya kuma ji ta bakin masana harkokin kudi domin jin bangarorin da wannan mataki na CBN zai shafi tattalin arziki.