✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Najeriya Ke Asara Saboda Wasa Da Lokaci

Shin me ya sa ’yan Najeriya suke wasa da lokaci?

More Podcasts

Lokaci na daga abubuwan masu matukar muhimmanci da ake wasa da su a Najeriya, wanda a sakamakon hakan mutane suke tafka asara.

Shin mene ne abin da ya sa ’yan Najeriya ke wasa da lokaci?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya dubi wannan batu da idon basira.

Domin sauke shirin kai-tsaye, latsa nan