More Podcasts
Babban alhakin da kundin tsarin mulkin Najeriya ya ɗora wa Rundunar ’Yan Sanda shi ne kare rayuka da dukiyoyin ’yan ƙasa.
Sai dai a lokuta da dama, akan samu fito-na-fito tsakanin ’yan ƙasa da ’yan sandan sakamakon zarginsu da wuce gona da iri wajen gudanar da aikin nasu.
- NAJERIYA A YAU: Dalilan Da Suka Sa Farashin Albasa Tashin Gwauron Zabo
- DAGA LARABA: Me nasarar John Mahama ke nufi ga ƙasar Ghana?
Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan yadda ya kamata alaƙa ta kasance tsakanin jami’an ’yan sanda da al’ummar ƙasa.
Domin sauke shirin, latsa nan