✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Wayar Hannu Ta Zamo Jinin Jikin Mutane A Yau

Alfanun yawan zama da waya da illolinta idan ta zama wani bangare na rayuwar mutum

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Wayar salula na daya daga cikin manya-manyan abubuwan cigaban da aka samu a karni na 21 kuma ta samu tagomashi sosai ne bayan yaduwar kafofin sada zumunta.

A kan haka ne mutane kan shafe tsawon lokaci suna gudanar da harkoki daban-daban ta wayoyinsu.

Shin wadanne alfanu mutum zai samu daga yawan zama tare da wayar salula? Wadanne illoli kuma za a samu idan wayar ta zame wa mutum wani bangare na rayuwarsa?