✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Tsananin Zafi Zai Iya Cutar Da Dalibai A Makarantu

Hukumomi sun bayyana wasu jihohi da za a fuskanci matsanancin zafi a Najeriya.

More Podcasts

Hukumomi sun bayyana jihohin da za a samu matsanancin zafi a Najeriya.

Lamarin ya zo daidai lokacin da makarantu ke komawa hutu, inda ake fargabar yiwuwar yaduwar cututtuka a azuzuwa masu cunkuso.

Shin ta wace hanya makarantu za su kauce wa yaduwar cututtuka masu alaka da matsanancin zafi?

Shirin Najeriya a Yau ya duba batun yanayin zafi a makarantu masu cunkoso da kuma dalilin da ake fuskantar matsanancin zafin.

Domin sauke shirin, latsa nan