More Podcasts
Wani rahoto da Ƙungiyar Likitoci ta Médecins Sans Frontières (MSF) ta fitar ya nuna cewa Arewa maso Yamma ta fi kowacce shiyya yawan yara masu cutar tamowa.
A shiyyar kuma, in ji rahoton, Katsina ta fi ko wacce jiha yawan masu fama da cutar.
- NAJERIYA A YAU: Rayuwar Maza Masu Fama Da Matsalar Rashin Haihuwa
- DAGA LARABA: Me nasarar John Mahama ke nufi ga ƙasar Ghana?
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi bincike ne don gano yadda lamarin yake.
Domin sauke shirin, latsa nan