✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda Sojoji Suka Shiga Wurin ’Yan Ta’adda Suka Ragargaje Su —Ganau

Babu mutumin kirki ko daya da ya rage a kauyen da ’yan ta'adda suka tare a cikinsa

More Podcasts

A karshen makon da ya gabata ne sojojin Najeriya suka shiga wani kauye suka a ragargaji gungun wasu ’yan ta’adda da suka mayar da kauyen sansaninsu.

Rahotanni sun tabbatar cewa babu mutumin kirki ko daya da ya rage a kauyen bayan ’yan ta’adda sun tare a cikinsa.

A shirinmu na yau mun tattauna da makwabtan kauyen da ke Karamar Hukumar Chikun ta Jihar Kaduna; sun kuma ba mu cikakken labarin irin namijin kokarin da sojojin suka yi a wannan karon.

Domin sauke shirin domin sauraro a duk lokacin da ku ke so latsa nan

%d bloggers like this: