✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Sabon Tsarin CBN Zai Raba Mutane Da Ayyukansu

Tasirin bukatar IMF cewa CBN ya yi karin kudin ruwa ga masu ajiya a banki

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Asusun Bada Lamuni Na Duniya (IMF) ya bai wa Babban Bankin Najeriya shawarar yin karin kudin ruwa ga masu ajiya a banki.

Mene ne wannan shawara ke nufi, kuma wane irin tasiri za ta yi ga tattalin arzikin ’yan Najeriya ga kuma gwamnatin kasar?

Shirin Najeriya A Yau ya yi bitar wannan shawara, ya kuma bai wa masana dama sun bayyana ababen da ke kunshe da ita.