✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Najeriya A Yau: Yadda Rusau Ke Jefa Rayuwar ’Yan Najeriya Cikin Kunci

Mutane na zargin cewa hukumomin tsara birazane na zaluntar masu karamin karfi ne kawai

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Hukumomin tsara  birane a Najeriya sukan yi rusau a wuraren da hakan ta kama a yayin gudanar da ayyukansu.

Duk lokacin da hukumomin suka tashi jama’a daga inda suke gudanar da harkokin ko gidajensu, lamarin kan jefa mutanen da hakan ta shafa cikin gigicewa.

Wasu daga cikin mutanen na zargin cewa hukumomin na zaluntar masu karamin karfi ne kawai.

Shin hukumomin na sanar da jama’ar da lamarin ya shafa kafin a rushe kadarorinsu?