✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Na Yi Asarar Miliyan 100 Sanadiyyar Murnar Cin Zabe A Kano —Baban Chinedu

Me ke janyo asara ta dukiya da rayuka a wadansu lokuta yayin murna a Najeriya?

More Podcasts

Domin sauke shirin, latsa nan

Samuwar abin alheri na sa ma’abota su ji dadi har murnarsu ta bayyana. Kama daga daurin aure, ko suna, ko cin zabe, kammala karatu da sauransu.

Mene ne ke janyo yin asara ta dukiya da rayuka a wadansu lokuta yayin murna a Najeriya?

Shirin NAJERIYA A YAU na  wannan lokaci ya yi nazarin wannan batun, lura da irin abin da ya faru a Jihar Kano bayan zaben Gwamna.