More Podcasts
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan
Masu nazarin harkokin siyasa sun bayyana zaben 2023 a matsayin zaben da ya bai wa matasa dama fiye zabukan da suka gabata a kasar.
Mene ne ya bai wa matasa da dama nasara a zaben na 2023?
- NAJERIYA A YAU: Abin Da Zai Faru Idan Aka cire Tallafin Man Fetur
- DAGA LARABA: Yadda Mutane Ke zubar Da Ladar Azuminsu Kafin Sallah
Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani akan wannan batu.