✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Mai Karamin Karfi Zai Mallaki Muhalli Da Kudi Kalilan

Mallakar muhalli na ɗaya daga cikin burin kowanne ɗan Najeriya.

More Podcasts

Mallakar Muhalli na ɗaya daga cikin burin kowanne ɗan Najeriya.

Sai dai wannan buri a mafi yawan lokacin baya cika musamman ga masu matsakaitan samu.

Ƙananan ma’aikata da mafi ƙarancin albashin su yake naira dubu saba’in ba zai ciyar da su, ko tufatar da su ba, ballantana har su yi tunanin mallakar muhalli nasu na ƙashin kansu.

Sai dai masana na bayyana cewa marasa karfin ma na iya mallakan nasu muhallin daidai ruwa daidai tsaki.

Shirin Najeriya A Yau na wannan rana zai yi nazari ne kan hanyoyin da mai ƙaramin ƙarfi zai bi don mallakar muhalli a Najeriya.

Domin sauke shirin, latsa nan