✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda Magidanci Ya Babbaka Agololinsa 5

Shin me ya yi zafi da mai shekara 64 zai yi wa irin wannan danyen aiki? 

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Wani magidanci dan shekara 64 ya babbake ’ya’yan matarsa guda biyar a Jihar Ondo, Kudu maso Yammacin Najeriya.

Mene ne ya yi zafi har wannan magidanci ya yanke wannan aika-aikan? 

Saurari shirin Najeriya A Yau domin samun karin bayani. 

%d bloggers like this: