✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Likitoci Ke ‘Jawo Asarar Rayuka’

Bayani kan sakacin likitoci da ma'aikatan jinya da ke barazana ga rayuwar marasa lafiya a asibitoci.

More Podcasts

 

Domin sauke shirin latsa nan

Lafiya uwar jiki, inji masu iya magana. Sai dai kuma a wasu lokuta marasa lafiya kan fada cikin mawuyacin hali idan suka je asibiti don neman lafiya.

Hakan na faruwa ne saboda kura-kurai ko sakacin likitoci da ma’aikatan jinya wajen gudanar da ayyukansu.

A yau, shirinmu ya duba yadda a wasu lokuta ake samun kura-kurai ne yayin yi wa marasa lafiya aiki a asibitoci.