More Podcasts
Domin sauke shirin latsa nan
Lafiya uwar jiki, inji masu iya magana. Sai dai kuma a wasu lokuta marasa lafiya kan fada cikin mawuyacin hali idan suka je asibiti don neman lafiya.
Hakan na faruwa ne saboda kura-kurai ko sakacin likitoci da ma’aikatan jinya wajen gudanar da ayyukansu.
- Najeriya A Yau: Za A Kashe Duk Wanda Ya Saci Mutum A Filato
- Daga Laraba: Yadda Za A Magance Matsalolin Ranar Zabe
A yau, shirinmu ya duba yadda a wasu lokuta ake samun kura-kurai ne yayin yi wa marasa lafiya aiki a asibitoci.