✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda Kwadayi Ya Kai ’Yan Najeriya Tashar Wulakanci A Aljeriya

Yadda ’yan Najeriya da suka je Aljeriya neman albashi mai tsoka na dandana kudarsu da yunwa da talauci.

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Wadansu ’yan Najeriya da kwadayin albashi mai tsoka ya ja su ka yi tafiya zuwa kasar Aljeriya sun gamu da gamonsu, domin kuwa suna dandana kudarsu da yunwa da talauci.

Wai dama irin wadannan tafiye0tafiyen da  jama’a ke yi a yanzu na da hadari ne?

Shirin Najeriya A Yau ya ji ta bakinsu kan wannan tafiya da kuma halin da suka tsinci kansu tun daga kan hanya har zuwa kasar Aljeriya.