✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Kuɗin Crypto Zai Haɓaka Tattalin Arzikin Najeriya

Alfanun da ’yan Najeriya za su iya samu daga kuɗin crypto, musamman tun bayan zaɓen Donald Trump a matsayin Shugaban Ƙasar Amurka a karo na…

More Podcasts

Kudaden crypto na cikin hanyoyin da zamani ya zo da su da nufin sauƙaƙa hada-hada a tsakanin al’umma, musamman a ƙasashen da suka ci gaba.

Sai dai a Najeriya, har yanzu ba kowa ne ya san wannan harka da kuma yadda ya kamata a yi ta ba, musamman duba da yadda kuɗin na crypto  ya yi daraja a faɗin duniya.

Shirin Najeriya a Yau na wannan lokacin zai yi nazari ne a kan alfanun da ’yan Najeriya za su iya samu daga kuɗin crypto, musamman tun bayan zaɓen Donald Trump a matsayin Shugaban Ƙasar Amurka a karo na biyu.

Domin sauke shirin, latsa nan