✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Najeriya A Yau: Yadda kasafin kudin 2022 zai shafi rayuwarku

Kasafin 2022 na Naira tiriliyan 16.39 shi ne mafi tsoka a tarihin Najeriya.

Domin sauke shirin latsa nan.

Kasafin kudin shekara mai zuwa shi ne wanda ya fi kowanne yawa a tarihin Najeriya.

  1. Najeriya A Yau: Shin Najeriya kasa ce mai ’yanci?

Shirin Najeriya A Yau ya yi nazari a kan bangaororin da kasafin zai shafi rayuwar ’yan kasar kai tsaye.

Ayi sauraro lafiya.