✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Kamfanin Jiragen Saman AA Rano Zai Shafi Tattalin Arzikin Najeriya

Kamfanin Jiragen AA Rano ya fara aiki bayan shekara uku ana shirye-shirye

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Mai kamfanin gidajen man fetur na AA Rano ya kaddamar da kamfanin sufurin jiragen sama jiya Lahadi a Jihar Kano, bayan kwashe shekara uku ana shirye-shirye.

Shin ta wadanne bangarori wannan kamfani zai shafi tattalin arzikin Najeriya?

Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani.