✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda Jirgin Kasan Abuja-Kaduna Ya Dawo Aiki

Abubuwan da suka faru da jirgin ya dawo aiki bayan harin ta’addanci ya sa an dakatar da shi na wata takwas

More Podcasts

Jirgin kasan Abuja-Kaduna ya ci gaba da jigilar fasinja a ranar Litinin, wata takwas baya dakatar da aikinsa sakamakon harin ’yan bindiga da suka kashe mutum 10 suka sace wasu 60 a cikinsa.

Shin kun san abubuwan da suka faru a ranar da jirgin ya dawo aiki?

Shirin Najeriya A Yau ya bibiyi yadda jirgin ya dwo aiki.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan