More Podcasts
A shekarun baya, idan mutum ya shiga tashoshin mota a biranen Najeriya a irin wannan lokaci, zai same su cike da jama’a da hayaniya.
Sai dai a bana, a tashoshi da dama, wasu direbobin a kwance suke yayin da fasinjoji suke zaune tsawon sa’o’i suna jiran tsammanin motoci su cika.
- NAJERIYA A YAU: Haɗarin da ke tattare da aiwatar da kasafin kuɗi biyu a lokaci guda
- DAGA LARABA: Me nasarar John Mahama ke nufi ga ƙasar Ghana?
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan dalilan faruwar hakan a ƙarshen wannan shekarar.
Domin sauke shirin, latsa nan