✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Buɗe Madatsar Lagdo A Kamaru Zai Shafi ’Yan Najeriya

A bara buɗe madatsar ruwan ya raba ’yan Najeriya sama da miliyan guda da muhallansu

More Podcasts

Hukumar Bada Agajin Gaggawa ta Najeriya (NEMA) ta samu saƙon Kasar Kamaru na shirin buɗe Madatsar Ruwa ta Lagdo, sakamakon cikar da dam ɗin ya yi.

A bara buɗe Madatsar ya raba ’yan Najeriya sama da miliyan guda da matsugunansu; ko ta waɗanne ɓangarori ɓude madatsar a bana zai shafi Najeriya?

Shirin Najeriya A Yau na tafe da ƙarin bayani.

Domin sauke shirin kai-tsaye, latsa nan