✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Azumi Ke Inganta Lafiyar Jiki

Ba kawai lada mai azumi ke samu ba, har da ƙarin lafiyar jiki da ta ƙwaƙwalwarsa.

More Podcasts

Al’ummar Musulmi na yin azumi ne bisa dalilan addini kamar yadda Allah Ya yi umarni don samun lada.

Sai dai daga baya binciken masana kimiyya ya gano cewa bayan lada da ake samu daga yin azumi, akwai wasu alfanu da mai azumi ke samu ga lafiyar jikin shi da suka haɗa da inganta ƙarfi da zurfin tunani zuwa fitar da gurbatattun abubuwa da jiki ba ya bukata.

A taƙaice dai, ba kawai lada mai azumi ke samu ba, har da samun lafiyar jiki da na ƙwaƙwalwarsa.

Shirin Najeriya A Yau na wannan rana zai yi nazari ne kan alaƙar da ke tsakanin yin azumi da kuma lafiyar jikin mutum.

Domin sauke shirin, latsa nan