✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Wahalar Fetur A Najeriya: Da Sauran Rina A Kaba

Ainihin abubuwan da suka janyo wahalar man da kuma lokacin da matsalar za ta kare

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Wasu ’yan Najeriya sun bayyana yadda rayukansu ke iya salwanta muddin matsalar karancin man fetur da ake fama da ita a kasar a yanzu ta ci gaba.

Aminiya ta bankado ainihin abin da ya janyo wahalar man da kuma lokacin da matsalar za ta kau a Najeriya mai arzikin danyen mai amma take shigo tattacensa da kasashen ketare.

Akalla wata guda ke nan da Najeriya ta tsunduma cikin wahalar man fetur din da har yanzu ’yan kasar ba su san yaushe za su samu sa’ida ba.