More Podcasts
Jihohi da dama a wannan lokaci suna fama da dogayen layukan mai da kuma karancinsa.
Wasu gidajen mai sun kasance a kulle yayin da masu siyarwar kuma farashin sai wanda ya gani, baya ga ’yan bumburutu da ke cin kasuwarsu a bayan fage.
- NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Ake Kara Wa ‘Yan Band A’ Kuɗin Wutar Lantarki
- DAGA LARABA: Digiri Ko Sana’a —Wanne Ya Fi Muhimmanci?
Toh shin a ina matsalar take ne wai?
Ku biyo mu cikin Shirin Najeriya a Yau domin jin dalilin wahalar mai a Najeriya
Domin sauke shirin, latsa nan