More Podcasts
Gwamnatin Jihar Borno karkashin jagorancin Farfesa Babagana Umara Zulum ta kaddamar da motocin sufuri a kwaryar birnin Maiduguri, domin rage radadin cire tallafin man fetur din da aka yi a kasar nan.
Shin ta wadanne hanyoyi za a bi domin kula da wadannan motoci?
- NAJERIYA A YAU: Yadda karewar hutun makarantu ya gigita iyaye
- DAGA LARABA: Da Wuya ’Yan Najeriya Su Iya Biyan Kudin Aikin Hajjin Bana
Shirin Najeriya A Yau ya ji ta bakin jama’ar Borno, ya kuma bi diddigin hanyoyin da gwamnatin za ta bi wurin kula da motocin.
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan.