✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Ta ina Manhajojin hada-hadar kudi ta intanet ke samun kudadensu?

Ko ina irin wadannan manhajojin je samun kudaden nasu?

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Da alama, ’yan Najeriya masu hada-hadar kudi ta intanet sun fara gamsuwa da sabbin manhajojin hada-hadar kudi ta intanet.

Shin ta ina masu wadannan manhajojin ke samun nasu kudaden? 

Duba da cewa wadannan manhajojin ba dukansu ke caji ba idan an tura ko an turo kudi, shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani.