✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Shin Sai Da Kuɗi Mai Yawa Za Ku Iya Cin Abinci Mai Gina Jiki?

Shirin Najeriya A Yau na wannan rana zai yi duba a kan irin abincin da mutane za su iya ci da kuɗi ƙalilan kuma su…

More Podcasts

Galibin ’yan Najeriya sun koma cin abin da suka samu ba tare da sun yi la’akari da abin da zai gina musu jiki ba, musamman a wannan lokaci da suke fama da matsin tattalin arziƙi.

Sai dai masana sun ce ba sai mutum ya kashe kuɗi mai yawa ba zai iya cin abincin da zai gina mishi jiki.

Shirin Najeriya A Yau na wannan rana zai yi duba a kan irin abincin da mutane za su iya ci da kuɗi ƙalilan kuma su samu abin da suke buƙata.

Domin sauke shirin, latsa nan