✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Najeriya A Yau: Sakacin gwamnati ne silar kai hari a makarantu A 2021

Mahara sun sace yara akalla 700 a makarantu a yankin Arewa maso Yammacin Najeriya a 2021.

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

An kai wa makarantu akalla 10 hari a cikin shekarar 2021 inda aka sace yara sama da 700 a yankin Arewa maso Yammacin Najeriya.

Shin daga ina matsalar take; anya gwamnati ta shirya tunkarar 2022?

A yi sauraro lafiya.