✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Rashin Tsaro Ya Jawo Tsugunu Tashi A Makarantar FGC Kwali, Abuja

Harin ’yan bindiga ya sa Gwamnatin Tarayya rufe Makarantar tare da kwashe dalibai

More Podcasts


Domin sauke Shirin latsa nan

Harin ’yan bindiga ya sa Ma’aikaatar Ilimi ta Tarayya rufe Makarantar Sakandaren Gwamnatin Tarayya ta Kawali a Abuja.

’Yan ta’adda sun kai hari ne a kauyen Sheda da ke makwabtaka da makarantar a kan babbar hanyar Abuja zuwa Lakwaja.

NAJERIYA A YAU: Muhammad Abacha Ya Ga Samu Ya Ga Rashi A Zaben PDP A Kano

DAGA LARABA: Dalilan Da Daliban Kano Ke Yawan Faduwa Jarabawa

Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da tsofaffin daliban makarantar da masu ruwa da tsaki a al’amarin.