✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Muna So A Yi Zaben Gwamnoni Lafiya – ’Yan Najeriya

Shin me ’yan Najeriya suke tsammani a zaben gwamnoni da ke tafe?

More Podcasts

Domin saukewa latsa nan 

Zaben shugaban kasar Najeriya da ya gabata da kuma yadda aka bayyana sakamakonsa sun bar baya da kura.

NAJERIYA A YAU: Iyalan Wanda Sojojin Sama Suka Kashe A Funtua Na Neman Agaji

DAGA LARABA:Ba-zatan da Zaben 2023 Ya Zo Da shi

Wasu na zargin an yi magudi a zaben, don haka suke neman hakkinsu a gaban kuliya.

To me ’yan Najeriya suke tsammanin gani a zaben gwamnoni da ke tafe?