✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Irin Shugaban da muke so a 2023 – ’Yan Najeriya

'Yan Najeriya sun ce suna bukatar shugaba na gari mai tsoron Allah a 2023

More Podcasts

Domin saukewa latsa nan

‘Yan Najeriya sun ce suna bukatar shugaba na gari mai tsoron Allah, wanda zai fitar da su daga halin da suke ciki yanzu.

A yayin da ya rage saura ’yan kwanaki a gudanar da babban zabe, wasu ’yan Najeriya sun bayyana irin shugaban da suke so su zaba.

NAJERIYA A YAU: Wanne hali matan da mazansu sojoji suka mutu suke ciki?

DAGA LARABA: Alakar ’yan aiki da iyayen gidansu: A ina gizo ke saka?

Ku biyo mu cikin shirin Najeriya a yau don jin ra’ayoyinsu.