✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Najeriya A Yau: Mene ne Amfanin Ayyana ’Yan Bindiga A Matsayin ’Yan Ta’adda?

Ina dalilin mahawara kan ayyana ’yan bindiga a matsayin ’yan ta’adda a Najeriya?


Domin sauke shirin latsa nan.

Me ya sa ake mahawara kan dacewa ko rashin dacewar gwamnatin Najeriya ta ayyana ’yan bindiga a matsayin ’yan ta’adda?

Shin ayyana su a matsayin ’yan ta’adda zai taimaki wa jami’an tsaron Najeriya da sauran ’yan Najeriya ne ko kuma su bata-garin zai amfana?

Batun da shirin Najeriya A Yau ya tattauna a kai ke nan a wannan karon. A yi sauraro lafiya.

%d bloggers like this: