More Podcasts
An samu ɓarkewar cutar ƙyandar biri a ƙasashen Afrika, wadda majalisar Ɗinkin Duniya ke ganin cutar za ta iya tsallake Nahiyar.
Hukumar Yaƙi da Cututtuka ta Najeriya (NCDC), ta ce ta samu aƙalla mutane 39 da suka harbu da cutar daga farkon shekarar nan zuwa yanzu, inda WHO ta ayyana dokar ta-ɓaci a kan cutar.
- NAJERIYA A YAU: Me Doka Ta Ce Idan Mutum Bai Iya Rera Taken Najeriya Ba?
- DAGA LARABA: Abin Da Ke Faruwa Da Bankunan Da Suka Haɗe Waje Guda
Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan abubuwan da suka kamata ku sani game da cutar ƙyandar biri.
Domin sauraren cikakken shirin, latsa nan