✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Mece Ce Cutar Ƙyandar Biri Kuma Me Ke Jawo Ta?

NCDC ta ce ta samu aƙalla mutane 39 da suka harbu da cutar daga farkon shekarar nan.

More Podcasts

An samu ɓarkewar cutar ƙyandar biri a ƙasashen Afrika, wadda majalisar Ɗinkin Duniya ke ganin cutar za ta iya tsallake Nahiyar.

Hukumar Yaƙi da Cututtuka ta Najeriya (NCDC), ta ce ta samu aƙalla mutane 39 da suka harbu da cutar daga farkon shekarar nan zuwa yanzu, inda WHO ta ayyana dokar ta-ɓaci a kan cutar.

Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan abubuwan da suka kamata ku sani game da cutar ƙyandar biri.

Domin sauraren cikakken shirin, latsa nan