✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Me Zai Faru Idan Aka Kara Kudin Mai a Najeriya?

Wani rahoto daga kamfanin mai na kasa wato NNPCL dake nuni da yiyuwar karin farashin man fetur din

More Podcasts

A dai-dai lokacin da ‘yan Najeriya ke ci gaba da kukan tsadar kayayyaki sakamakon irin manufofin gwamnati, musamman ma cire tallafin man Fetur, kwatsam sai ga wani rahoto ya fito daga kamfanin mai na kasa wato NNPCL dake nuni da yiyuwar karin farashin man fetur din.

Shirin Najeriya a Yau, ya kalli yadda wannan batu zai yi tasiri ga rayuwar ’yan Najeriya.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan