✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Me Ke Sa Tinubu Baya-baya Da Shiga Jama’a?

Saurari dalilan da Tinubu ke kin halartar tarukan muhawarar zaben shugaban kasa na 2023

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Rashin halartar taruka da dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ke yi ya sa ’yan Najeriya yi masa fassara iri-iri.

Shin me ya sa Tinubu ke kaurace wa tarukan da ake ganin zuwansa na da muhimmanci, kuma za su ba shi damar tallata kansa?

Saurari Najeriya A Yau na wannan lokaci domin jin inda gizo ke saka.