✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

DAGA LARABA: Yadda Matsalar Tsaro Da Rashin Tsari Suka Ruguza Ilimi a Zamfara

Bayanan ’yan cikin gida game da ainihin abubuwan da suka kawo tabarbarewar ilimi a Jihar Zamfara

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Shin a wane hali harkar ilimin firamare da sakandare yake ciki a Jihar Zamfara?

A makon jiya shirin Daga Laraba ya tattauna ne a kan harkar ilimi da kamtsalolin da yake fuskanta a Jihar Sakkwato; yau kuma mun leka makwabciyarta Jihar Zamfara domin gano irin mastalolin da suka dabaibaye bangaren ilimin jihar.

NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Siyasa Ke Raba Kan ’Yan Najeriya, Su Kuma Kansu A Hade

DAGA LARABA: Halin Da Harkar Ilimi Ke Ciki A Jihar Sakkwato

Masana da masu ruwa da tsaki a harkar ilimin Jihar Zamfara sun bayyana wa shirin Daga Laraba ainihin abubuwan da suka haddasa tabarbarewar ilimi a jihar.