More Podcasts
Sai dai kawunan matasan ya rabu, sakamakon yadda suka ce mulki ba abin da za a maida shi na ’yan uwa da abokan arziki ba ne.
- NAJERIYA A YAU: Yadda Ministoci Ke Gasar Burge Tinubu
- DAGA LARABA: Mun fi son mulkin sojoji —Al’ummar Nijar
Shirin Najeriya A Yau ya maida hankali kan yadda matasa ke ta karakaina game da kujerar ministan matasa.
Domin sauraren shirin, latsa nan