✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Matakan Kariya Daga Ɓata Gari A Lokacin Zuwa Tahajjud

Yanayin tsaro na jefa fargaba a zukatan wasu Musulmi da ke zuwa sallar dare ta Tahajjud.

More Podcasts

Yanayin tsaro na jefa fargaba a zukatan wasu Musulmi da ke zuwa sallar dare ta Tahajjud.

Wasu ɓata gari kan yi amfani da wannan damar da mutane ke fita tsakar dare domin aikata musu abin da bai dace ba.

Shirin Najeriya a Yau ya duba wasu matakai na tsaro da za ku dauka domin kare kanku daga fadawa matsala.

Domin sauke shirin, latsa nan