✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Majalisa Ta Kafe: Takarar Zabe Haramun Ne Ga Masu Mukamin Siyasa

Wane sauyi haramta wa masu mukaman siyasa tsayawa takara zai kawo a zaben 2023?

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Majlisar Dattawa ta juya wa Shugaba Buhari inda ta kafe a kan dokar da ta haramta wa masu rike da mukaman siyasa tsayawa takara ko zaben tsayar da ’yan takara har sai sun yi murabus.

Sashen da Buharin yake so majalisar ta soke na kunshe ne a sabuwar dokar zaben da Buharin ya sanya wa hannu a kwana-kwanan nan.

Shin wane sauyi wannan sashe zai kawo musamman ga zaben 2023?