✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Kwakwar da ’Yan Najeriya Ke Ci Bayan Canjin Kudi

Shin bankuna sun fara bayar da sabbin kudaden a kan kanta?

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

’Yan Najeriya na ci gaba da dandana kudarsu sakamakon canjin fasalin Naira 1000, 500 da Naira 200 da Babban Bankin kasar (CBN) ya yi.

Shin ko bankunan kasar sun fara bayar da sabbin kudaden a cikin banki?

Shirin Podcast na Najeriya A Yau na tafe bayani daga sassan Najeriya kan halin da ake ciki.