✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Kuskuren Da Gwamnati Ta Yi Har Aka Fara Zanga-Zanga

Yadda zanga-zangar tsadar rayuwa ke gudana a Najeriya na ci gaba da daukan hankali al'umma.

More Podcasts

Yadda zanga-zangar tsadar rayuwa ke gudana a Najeriya na ci gaba da daukar hankali al’umma.

Ana ganin wasu lamuran ba su tafi daidai ba saboda matakan da aka yi ta dauka ba su yi tasiri ba.

Shirin Najeriya a Yau ya yi sharhi ne kan yadda gwamnati ta yi sakaci har mutane suka kai ga yi mata zanga-zanga.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan