More Podcasts
A duk lokacin da aka samu intila’in ambaliyar ruwa, rayuwar wadannan abin ya shafa kan shiga cikin halin ha’ula’i sakamakon tsananin matsin rayuwa da suke kasancewa a ciki.
Irin wadannan mutane su kan rasa abin da za su ci, da sauran muhimman abubuwan more rayuwa.
- NAJERIYA A YAU: Matakan Kauce Wa Yaɗuwar Cututtuka Da Damina
- DAGA LARABA: Muhimmancin Al’adar Ciyayya
Shirin Najeriya a Yau, ya kalli irin wannan yanayi da wadanda ambaliyar ruwan ta shafa ke kasancewa a ciki.
Domin sauke cikakken shirin, latsa nan