✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Shin kayyade Kudaden Kamfen Zai Kawo Zabe Mai Tsafta a 2023?

INEC ta jaddada kiranta ga ’yan takara da jam’iyyun siyasa da su yi biyayya ga dokar da ta kayyade kudaden yakin neman zabe

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Hukumar INEC ta jaddada kiranta ga ’yan takara da jam’iyyun siyasa da su yi biyayya ga dokar da ta kayyade kudaden yakin neman zabe, a yunkurinta na tabbatar da an yi zabe mai inganci a 2023.

Shin kayyade kudaden da za a kashe a yakin neman zabe zai yi tasiri wurin samun sahihin zabe? 

Saurari bayanai da ga bakin INEC da masu ruwa da tsaki a harkokin zabe.

%d bloggers like this: