More Podcasts
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan
Hukumar INEC ta jaddada kiranta ga ’yan takara da jam’iyyun siyasa da su yi biyayya ga dokar da ta kayyade kudaden yakin neman zabe, a yunkurinta na tabbatar da an yi zabe mai inganci a 2023.
Shin kayyade kudaden da za a kashe a yakin neman zabe zai yi tasiri wurin samun sahihin zabe?
- NAJERIYA A YAU: Yadda Ruwan Kasashen Ketare Ke Janyo Ambaliya A Najeriya
- DAGA LARABA: Tashin Hankalin Da Samari Ke Ciki Amma Suke Boyewa
Saurari bayanai da ga bakin INEC da masu ruwa da tsaki a harkokin zabe.