✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Kalubalen Da Ke Gaban Mata A Zaben 2023

Shin za su juya akalar zaben 2023 a Najeriya?

More Podcasts

Hukumar Zaben Najeriya (INEC) ta bayyana cewa matasa da mata ne kaso 75 cikin 100 na wadanda suka cancanci kada kuri’a a zaben 2023.

Ko wannan na nuna cewa mata ne za su juya akalar zaben na 2023?

Shirin namu ya yi nazarin wannan bayani na INEC ya kuma ji ta bakin matan, domin sanin irin kalubalen da ke gabansu a zabukan da za a gudanar a badi.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan