✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Ka’idojin tuki da mutane suka dauka kwalliya ce

Amfanin zane-zane da ake gani a kan tituna wadanda aka yi domin kare rayukan matafiya

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Shin kun san dalilin da ake yin zane-zanen da ke kan hanyoyin titi?

Jama’a da dama, ciki har da wasu matuka sun dauka zane-zanen da ake yi wa tituna kwalliya ce; alhali kowanne daga cikin zane-zanen da ma’anarsa, kuma ana yin su ne da nufin kyautata tafiya a hanyoyin da zimmar kare rayuka da lafiyar matafiya da sauran masu amfani da hanyoyin.

Yau shirin Najeriya A Yau, ya duba yadda masu tuki a Najeriya ke amfani da ka’idojin tuki a kan hanyoyi.