✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: IPOB Ko Gwamnati: Wa Ke Iko Da Kudancin Najeriya?

Hare-haren kungiyar IPOB na ci gaba da sanya tashin hankali a zukatan mazauna yankin Kudu maso Gabashin Najeriya

More Podcasts

Domin saukewa latsa nan

Yankin Kudu maso Gabashin Najeriya na fuskantar barazanar tsaro sakamakon hare-haren ’yan kungiyar IPOB da suka ki ci, suka ki cinyewa.

Shin taskanin gwamnati da kungiyar ’yan ta’addan, wa ya fi iko da yankin?

Shirin Najeriya A Yau, ya tattauna da masu ruwa da tsaki da kuma masana kan al’amarin.