✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Hatsarin Da Yajin Aikin ASUU Zai Jefa Najeriya

Me zai iya faruwa sakamakon zaman watanni a gida da daliban jami'a ke yi saboda yajin aikin kungiyar ASUU?

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Tun bayan rufe jami’o’in gwamnati sakamakon yajin aikin kungiyar ASUU, masu bincike ke nazarin kalubalen da zaman daliban a gida ke iya janyo wa Najeriya.

Shin wane hali yajin aikin ASUU ya jefa daliban kuma wane tasiri hakan zai yi a kan kasar?

Mun ji ta bakinsu da kuma wani shugaban al’umma kan zaman gidan da suke yi a halin yanzu.

%d bloggers like this: